Hukumomi A kano sun cafke wani dan kasar china mai suna Mr Geng bisa zargin sa hallak wata mata ummulkhairi buhari a unguwar janbulo
Rahotani sunche Mr geng tsohon saurayin ummulkhairi ne ya khusa kai chikin gidan su a darin juma at inda ya chaka mata wuka
An garzaya da ita asibitin UMC dake janbulo anan ne kuma rai yay halin sa
Wane makusan chin murigayiyar yache sun shafe shekara biyu Suna soyayya da ita kafen ta aure da wani
Sai dai daga bisani aurin ya mutu Amma shi Mr geng bai dai na bibiyarta ba.
Tuni dai ja mian shiga da fiche suka kama Mr geng suka mika shi hannun yan sanda domin chigaba da binchike
Comments
Post a Comment