Hukumomi A kano sun cafke wani dan kasar china mai suna Mr Geng bisa zargin sa hallak wata mata ummulkhairi buhari a unguwar janbulo
Rahotani sunche Mr geng tsohon saurayin ummulkhairi ne ya khusa kai chikin gidan su a darin juma at inda ya chaka mata wuka An garzaya da ita asibitin UMC dake janbulo anan ne kuma rai yay halin sa Wane makusan chin murigayiyar yache sun shafe shekara biyu Suna soyayya da ita kafen ta aure da wani Sai dai daga bisani aurin ya mutu Amma shi Mr geng bai dai na bibiyarta ba. Tuni dai ja mian shiga da fiche suka kama Mr geng suka mika shi hannun yan sanda domin chigaba da binchike

Nice
ReplyDelete